Sani kowa ne cewan, bayan kwana 30 na kwajin Coreldraw X7, sai ka ga ” SAVE” , “PRINT” da ” EXPORT” sun dashe,
wani lokacin ma ko kayi activating, sai ka shiga yanar Gizo sai kanfanin Coreldraw sun kama ka domin lasisin da
kayi anfani da shi ba ba tasu bane. Hakan sai ka gagara aiki da ita Coreldraw X7.
A yau zamu nuna maka yadda zaka yi katangan tsare Coreldraw , ta yadda ko kana hade da yanar gizo, baza
su hango ka ba. Ma’ana zaka yi anfani da CorelDraw X7 kyauta na dindindin ba tare da biyan N120,000.

Sauke katangan CorelDraw
0 Comments