BARKA DA ZUWA AJIN CORELDRAW 11 NA BIYU

Idan Coreldraw 11 kake / kike so ka / ki iya, Toh faduwa ta zo daidai da zama. Alkawari cewan mai koyo zai iya har ina ba’a tsallake darasi ba.

SHAWARA DOMIN DALIBI

Alkawari ne cewan mai koyo zai zama gwanin iya aiki da Coreldraw 11 har in dalibi bai tsallake Darasi ba.
Sauke HEZACO PLAY a Na’urar ka domin da ita kawai za’a iya kallon darusan mu.

Laptop ko Desktop ( 16mb )

KOYO A WAYA KO TABLET?

Dalubai dake so koyon Coreldraw 11 a wayan Android ko Tablet albishirin kun!, zaka iya sauke HEZACO PLAY a waya ka a Google Play. Danna botton dake kasa domin ta kai ku PLAY STORE domin sanya ta a wayar ka / ki.

HEZACO PLAY NA TAMBAYAN LISISIN KOYO? BIYA LASISN KOYO ANAN