BARKA DA ZUWA AJIN KOYON COREL DRAW 11

A wanan ajin, Zaka / Zaki koyi aiki da kunshin na’uran nan da ake kira  Corel Draw.
Alkawarine cewan zaka / zaki iya har in dai ba’a tsallake darusa ba.
zaka iya sauke duka darusan a Na’uran ka domin ka koya a duk lokacin da kake so.

Muna maka barka da kammalla aji na daya, akwai darusa ashirin a aji na biyu.