Dalilai da yasa Dalubai basa son Coreldraw X7.
hezaco
April 14, 2021

CorelDraw X7 na cikin kira da Kamfanin Corel tayi daake da dadin aiki amma tana tattare da
wasu kalubale da dalibai ke fuskanta. Na farko shine DOT.NET, idan kana anfani da Windows 7
kuma babu Dot.net a na’uran ka, Coreldraw X7 bata ta amince da sanyuwa a cikin na’uraba.
saboda hake ne ya sa muka tanadi dot.net a shafin kayan aiki domin tallafawa Dalibi abin
da zai inganta koyo cikin sauki.

Dalili na biyu shine dashewan save, Export da Printing bayan lokacin gwaji ya wuce ( Kwana 30 ),
bisa ga ka’ida Corel ta baka daman gwaji ne na kwanaki domin ka gwada bayan nan sai biyan lasisin
CorelDraw ta biyo baya. matsalan itace: Kudin lasisin Coreldraw na da tsada wa Daluban Nigeria
domin a kalla ta kai N75,000 wanda hakan ya sa mutane da da sun gwammace anfani da CorelDraw 11 ko 13.
A malamin Gida mun magance ce wannan matsalar wa Dalun da suka yi regista a Ajin JARUMAN MALAMINGIDA
wanjen bayyani masu sirrin yadda ake samun lasisin a kyauta.

wasu na cewan coreldraw 11 ko 13 ta ishesu biyan bukata amma gaskiyan itace akwai abubuwan da baza ka
iya yin su da CorelDraw 11 ko 13 ba wanda cikin sauki zaka iya aiwatar da ita a CorelDraw X7.
Misali na daya shine anfani da Alkalamin Na’uran zamani (fonts) kamar su Bebas Neube da sauran su,
abin na biye shine hadirin gaussian blur wanda sai a darasin Video za ka gane wanda zamu fitar nan ba da dadewa ba.

Mun fatan an karu da wannan rahoton

2 Comments

 1. Manso Alanso

  Kwarai kam mungamsu sosai da wannan bayanin,
  Allah yasaka da alkhairi

  Reply
 2. Harisu Ibrahim

  Aslm agaskiya naji dadin wannan bayani duka da yaune shigana nafarko wannan ajin mai albarka Allah yakara baahira

  Reply

Submit a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Webdesign Hausa?
1
Webdesign Hausa kake son Koya?
Danna shafin AJIN KOYO