KUDIN MAKARANTAN KA (LASISIN KOYO)
Lasisin CorelDraw X7
Laptop ko Desktop
N1,000
- Wanan lasisin wata daya ne na koyon coreldraw X7 ne kuma lasisin na’ura daya ne kawai, ma’ana baza tayi aikin a wata na’uran ba.
- Sharadin na biye shine: idan na’uran ta bata ko anyi formatting , baza mu ba da lasisi ba sai an sake biya.
- Idan ka / kin amince da wannan sharadi sai ka je biya.
Lasisin CorelDraw X7
Laptop ko Desktop
N2,000
- Wanan lasisin Shekara daya ne na koyon coreldraw X7 ne kuma lasisin waya daya ne kawai, ma’ana baza tayi aikin a wata na’uran ba
- Sharadin na biye shine: idan wayan ta bata ko anyi formatting , baza mu ba da lasisi ba sai an sake biya.Idan ka / kin amince da wannan sharadi sai ka je biya.

Lasisin CorelDraw X7
Laptop ko Desktop
N5,000
- Wanan lasisin dindindine ne na koyon coreldraw X7 ne kuma lasisin na’ura daya ne kawai, ma’ana baza tayi aikin a wata na’uran ba.
- Sharadin na biye shine: idan na’uran ta bata ko anyi formatting , baza mu ba da lasisi ba sai an sake biya.
- Idan ka / kin amince da wannan sharadi sai ka je biya.