TAMBARIN JIHAR GOMBE

A wanna darasin, mun koyar da yadda Mahmood Mustapha ya zana karbabiyar tambarin Jihar Gombe, Nigeria. Idan kana da CorelDraw a Na’uran ka, Toh me kake Jira?
Zamu so mu ji ra’ayin ka / ki a akwatin comments da ke kasa. Mun Gode.

0 Comments