BARKA DA ZUWA SASHIN WEB DESIGN HAUSA

Gida yanar gizo ba abu mai wuya bane, a Malamin Gida, mun tanadi koyarwa da kayan aiki da dalibi zai iya giNA website cikin sauki kuma a harshen Hausa.

Divi WordPress Theme

Divi Theme itace ja gaba a duniya kaf a gina yanar gizon WordPress, Da ita muna Gida Malamin Gida.com .
Za ka iya Gida taka website cikin Sauki idan ka kallo darasin Mu.
Danna Hoton domin zuwa sayan DIvI Theme.

Q servers Web Hosting Company ce da kowa ke fahariya da ita domin tana da sauki  kama daga N4500 a shekara.
Domin karin masaniya, Kalli Darasin mu na Gina yanar gizo a harshen Hausa.  danna Hoton domin zuwa Q Servers.net

GWADA DIVI

KAI MA ZA KA IYA, SAI IN BABU NIYYAR

ILIMI BABBABAN JARI NE, MU DAUKI LOKACI DA DAMA DOMIN MU TABBATA MU BAKA MASANIYA AKAN ASIRIN YADDA AKE GINA WEBSITE MAI KYAN GANI KUMA MASU INGANCI.

DARASIN WEB DESIGN ZAI FITO CIKIN KWANA

Day(s)

:

Hour(s)

:

Minute(s)

:

Second(s)