Course Content
MICROSOF WORD 2007
-
05:00
-
10:14
-
16:06
-
16:25
-
08:42
-
05:56
-
03:17
-
05:46
-
05:53
-
06:38
-
JERE ( LISTING )
04:34 -
TURA KUNYAN RUBUTU ( INDENT )
04:32 -
SHAFA INUWAN LAUNI
06:36 -
RABA SHAFI ( PAGE BREAK )
05:30 -
LAUNI DA SHINGEN ALLO
05:07 -
KASA KUNYA RUBUTU ( COLUMS ).
06:38 -
KAI DA TAFIN KAFA
08:05 -
TEBURI A MICROSOFT WORD
17:56 -
SAKA HOTO A MICROSOFT WORD
06:23 -
GYARA KUSKEREN RUBUTU
11:31 -
NEMA DA MAYE GURBI
05:18 -
GYARAN KUSKURE DAGA MALAMI KO EDITA
05:35 -
AMINCE KUSKURE DAGA EDITA
05:10 -
HYPERLINK
04:43 -
CHARTS A MICORSOFT WORD
09:58 -
SIFFOFI NA MUSAMMAN
09:38 -
CHANZA SIFFAN RUBUTU DAGA WAJE
04:41 -
KAMUS NA THESAURAUS
05:02 -
TSARE AIKI
09:14 -
BUGA AIKI (PRINTING)
10:39
Samu certificate na kammala koyo
Samu daman kara shaidan kammala Karatu domin muna na kwarewar ka.
A gaskiya ina godiya matuƙa ga wannan cibiya ta Malamin Gida, domin kuwa a baya na shiga makarantar koyar da wannan darasi na Microsoft Word amma abin da na koya bai wuce ɗaya bisa uku na abin da na koya ba yanzu a Malamigida.com ba.
Saboda haka ina godiya matuƙa da gaske kuma ina yi muku addu'a yadda kuke taimakawa wajen koyar da mu kuma Allah Ya taimake ku a cikin dukkanin lamurranku. Amin