BARKA DA ZUWA MALAMIN GIDA.COM
Za ka iya
Sai in babu niyya.
Koyarwan mu Cikin Sauki
Kuma a Harshen Hausa
Slider

COREL DRAW 11 HAUSA

Corel draw itace ja gaba wajen sadarwa a harkan wallafe – wallefe da ado na musamman, da ita ake buga katunan aure ko gayyata, littatafai, kalendu, Fosters, Jaridu da sauan su. Idan kana da Na’ura kuma da Coreldraw a cikin ta, toh me kake jira?
Koya cikin sauki kuma a harshen Hausa.

 

MICROSOFT WORD HAUSA

Microsoft Word sananen kushin Na’ura ce wanda kusan duk ma’aikatun Nigeria ke aiki da ita wajen gudanar da ayuka rubuce- rubuce da tsari a kowace lokaci. rashin iya wannan kushin zai iya sa ki daukan ka / ki aiki. shi ya sa muka sa shi cikin sauki kuma a harshe Hausa.